Jama'ar unguwa na gina wa kansu kwalbati ta kusan miliyan 5 a Kano


Masu Unguwa sun dauki matakin rage matsalar yadu war cuttuka da rashin gudanar kwalbatin ke harfa (kaman chizon sauro da muma amai da gudawa) ta hanyan hada hannu da kuma tarin kudi da al'umma, maza da mata. Jama'a sun fara ganin amfanin aiki da che wa cuttutuka sun ragu duk da che wa ba an kammala saran aikin kwalbatin ba.

Related Stories