Yadda matasar garin Kara suka maganje rashin ruwa a al'umma


Mutanen Kara sun samu walwala daga tafiyan kilomita 21 kafun su samu ruwan sha. Masu bada ruwan suna karban N5 domin kula da pampun burtsatsen da kuma sayan main petrol na ganereto.

Related Stories